IQNA

Fadakar Musulmi Wani Mataki Ne Na Kalubalantar Kafircin Duniya

15:54 - July 01, 2012
Lambar Labari: 2358438
Bangaren siyasa, fadakar musulmi a kasashen larabawa musamman wani mataki na kalubalantar kafircin duniya da kuma kasashe masu girman kai yan mulkin mallaka wadanda suke kallafa siyasarsu kan al’ummomin duniya bisa zalunci da danniya da nuna fin karfi wanda ga dukkanin alamu wannan ya kama hanyar kawo karshe.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na bangaren hul ada jama’a na majalisar dokokin jamhuriyar muslunci ta Irancewa, wasu daga cikin ‘yan majalisar sun yi amanar cewa fadakar musulmi a kasashen larabawa musamman wani mataki na kalubalantar kafircin duniya da kuma kasashe masu girman kai yan mulkin mallaka wadanda suke kallafa siyasarsu kan al’ummomin duniya bisa zalunci da danniya da nuna fin karfi wanda ga dukkanin alamu wannan ya kama hanyar kawo karshe da izinin Allah madaukakin sarki.
Ana shirin gudanar da wani baje koli na kayan abinci na halal a birnin paris na kasar faransa tare da hadin gwiwa da cibiyoyin mabiya addinin muslunci wadanda suke da dangantaka da kamfanonin kasar da suke samar da ababen bukata bisa yarjejeniya a tsakaninsu da wadannankamfanoni, inda a halin yanzu za su kawo kaya na ahalal bisa yarjejeniyar.
Baje kolin zai nuna irin kayan da ake samarwa a kasashen muslmi da suke samar da kayan abincin halal kuma suke fitar da su zuwa kasashen ketare, daga ciki kuwa har da kamfanonin kasashen malazia da Indonesia gami da wasu daga cikin kasashen musulmi da na larabawa, baje kolin zai taimaka matuka wajen banbance kayayyakin a tsakanin sauran kayan abinci da ake sayarwa a shaguda da kwasunnin kasar.
Gudanar da wannan baje koli na kayan abinci na halal a birnin paris na kasar faransa tare da hadin gwiwa da cibiyoyin mabiya addinin muslunci wadanda suke da dangantaka da kamfanonin kasar da suke samar da ababen bukata bisa yarjejeniya a tsakaninsu yana da matukar muhimmanci.
1040874




captcha