Kamfanbin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa ya nakalto daga shafin sadarwa nayanar gizo naBernama cewa, nan da makonni biyu masu zuwa za a fara gudanar da gasar karatun kur’ani mai tsarki a birnin Kualalampour babbar birnin kasar alazia tare da halartar makaranta daga sassa duniya musamman na kasashen musulmi da na larabawa da aaka kadara cewa za su zo daga kasashe tamanin 80 na duniya.
Ana shirin gudanar da babban taro dangane da makomar fadakar musulmi a kasashen larabawa da kuma yadda hakan zai yi tasiri wajen dawo da karamar al’ummomin da suka samu kubuta daga zaluncin sarakuna da shugabanni masu danne hakkokin al’ummomin kasashensu.
Jam’iyyar Ikhwan ta kasar Masar ta tsayar da sakatarenta a mtsayin dan takarar neman shugabancin majalisar dokokin kasar tsakanin ‘yan majalisar da aka zaba a karkashin inuwar jam’iyyarsu da adla wal hurriyya.
Gwamnatocin kasashen lebanon da Libya sun cimma matasa dangane da makomar Imam Musa Sadr da abokan tafiyarsa biyu ta hanyar kafa wani kwamiti da zai bi kadun wannan batu da ya hada dukaknin bangarorin biyu na Lebanon da Libya.
Magatarda na Majalisar Doinkin Duniya Ban Ki-moon ya soma wata ziyarar aiki ta tsawon kwanaki uku a kasar Labanan daga yau juma'a, domin tattauna batutuwan da suka shafi rikicin siyasar kasar Syria, da matsayin kotun da kasashen duniya suka kafa domin binciken kisan da aka yi tsohon Firayi ministan kasar ta Labanan Rafikul Hariri da kuma neman gwamnatin Labanan ta karbe illahirin makamai da kungiyar ta mallaka.
1040875