IQNA

Ana Koyi Da Jamhuriyar Musulunci A Buga littafai Da Fadakarwar Musulmi

Bangaren al'adu da fasaha; Said Muhammad Huseini ya bayyana cewa; duk wani kokari da himma a cikin buga littafai da bayyana fadakarwar musulmi a yau ta samo asali da tushe ne daga koyarwar juyin juya halin musulunci na Iran a yankin da kuma duniya baki daya.


Kamfanin dillancin labarai na ikna da ke kula da harkokin da suka shafi kur'ani mai girma a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa: Said Muhammad Huseini ya bayyana cewa; duk wani kokari da himma a cikin buga littafai da bayyana fadakarwar musulmi a yau ta samo asali da tushe ne daga koyarwar juyin juya halin musulunci na Iran a yankin da kuma duniya baki daya.Said Muhammad Huseini minstan al'adu da kula da dangantaka ta musulunci a Iran a lokacin bukin nuna da wasu gungun makaloli da aka tattara kan juyin juya hali babu iyaka a ranar asabar goma ga watan Tir na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in da daya hijira shamsiya a dakin taro na hauzar fasaha ya jaddada cewa; fadakarwar musulmi ya kankamai da shiga lungu da lungu kuma duk wannan yana daga cikin tasirin juyin juya halin musulunci na Iran ne da kuma irin rawar da take takawa a wannan yanki da kuma kartfin fadar da take da ita da kuma uwa uba tsayin daka da gwagwarmayr da take yin a ganin an bawa sauran kasashe masu tasowa hakkokinsu.

1041950