IQNA

Za A Gudanar da gasar Karatu da Hardar Kur’ani Ta Jami’ar Azhar Karo Na Ashirin

16:18 - July 03, 2012
Lambar Labari: 2360295
Bangaren kasa da kasa, ana shirin fara gudanar da gasar karatu da hardar kur’ani mai tsarki ta jami’ar Azhar da ke birnin Alkahira na kasar Masar wadda za ta gudana akaro na shirin kamar yadda aka saba a kowace shekara a mataki na kasashen duniya.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo naiccuk cewa, ana shirin fara gudanar da gasar karatu da hardar kur’ani mai tsarki ta jami’ar Azhar da ke birnin Alkahira na kasar Masar wadda za ta gudana akaro na shirin kamar yadda aka saba a kowace shekara a mataki na kasashen duniya tare da halartar makaranta da mahardata na ciki da waje.
Ofishin shugaban kasar Tunisia ya fitar da wani bayani da acikinsa yake bayyana cewa yin wasu kalamai na keta alfarmar addinin muslunci ba shi ne ma’anar fadin albarkacin baki ba kamar yadda wasu suka dauka kuma suke amfani da wannan damar domin cin zarafin musulmi a cikin kasar da ma wajenta.
Baynain ya ce dole kowa ya girmama addinin kowane bangare a cikin dokokin kasar Tunisia, musulmi ba shi da hakkin ya ci zarafin wani saboda shi ba musulmi ba ne, kamar yadda wani wanda ba musulmi ba ba shi da ahhaki ko hurumin cin zarafin muslmi, haka nan kuma ko da musulmin ne ba shi da hakkin ya yi kalaman batunci kan akidar musulmci saboda wasu ra’yoyi nasa, yin hakan ya saba ma kundin tsarin mulki. 1042849
captcha