Bangaren kasa da kasa: Muhammad Amir mamba a komitin neman yanci da adalci a majalisar dokokin kasar Masar ya bayyana cewa: yau shekaru talatin da uku ken an da kulla wannan yarjejeniyar zalunci da danniya ta Kamp David don haka yin dubi a cikin wannan yarjejeniyar zalunci ta ban daya da danniya kan al'ummar Masar da Haramtacciyar kasar isra'ila ke yi hakkin na al'ummar Masar da majalisar dokokin wannan kasa.
Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin da suka shafi kur'ani mai girma a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa: Muhammad Amir mamba a komitin neman yanci da adalci a majalisar dokokin kasar Masar ya bayyana cewa: yau shekaru talatin da uku ken an da kulla wannan yarjejeniyar zalunci da danniya ta Kamp David don haka yin dubi a cikin wannan yarjejeniyar zalunci ta ban daya da danniya kan al'ummar Masar da Haramtacciyar kasar isra'ila ke yi hakkin na al'ummar Masar da majalisar dokokin wannan kasa.A ranar sha uku ga watan tir na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in da daya hijira shamsiya wadda ta yi daidai da ranar sha uku ga watan Sha'aban shekara ta dubu daya da dari hudu da talatin da uku hijira kamariya wadda ta yi daidai da uku ga yuli shekara ta dubu biyu da goma sha biyu miladiya a wata tattaunawa da manema labarai ya bayyana cewa; tsohuwar gwamnatin Masar da ta shude ta mika wuya ga gwamnatin mamaye ta haramtacciyar kasar Isra'ila da kauce kai kan hakkokin al'ummar Palasdini amma a yau an samu gwamnati da zaben shugabancin kasar cikin yanci da walwala da hakan zai maido da martabar kasar da kuma matsayin da aka san tad a shi don hakka sai an sake yin dubi a cikin wannan yarjejeniyar kuma wani hakki ne na al'ummar kasar masar.
1043962