IQNA

Za A Kafa Kungiyar Da Za Ta Rika Lura Da Abincin Halal A Faransa

Bangaren kasa da kasa: nan ba da jimawa ba za a kafa hadin kungiyoyin kula da abubuwan da suka shafi cid a sha na halaliya a kasar Faransa kuma daya daga cikin aikinta shi ne yin bincike da ayyana abuwa na halaliya da suka yi daidai da shari'ar musulunci .


Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin da suka shafi kur'ani mai girma a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa: nan ba da jimawa ba za a kafa hadin kungiyoyin kula da abubuwan da suka shafi cid a sha na halaliya a kasar Faransa kuma daya daga cikin aikinta shi ne yin bincike da ayyana abuwa na halaliya da suka yi daidai da shari'ar musulunci . an nakalto daga majiyar labarai ta liberation cewa: Sabir Bazaza daya daga cikin mamallakin manyan shaguna na sayar da kayan abinci a kasar Faransa ya bayyana cewa; yawancin abubuwan cid a shad a ake sayarwa a kasuwa da sunan abubuwa na halaliya suna dauke da wasu abubuwa da suka sabawa haka don haka kafa irin wanna kungiya ta yin bincike da nazari da kula lura da abubuwa na halaliya na hakika a gaskiya zai taimaka matuka gaya ko shakka babu musamman a kasa kamar faransa.

1044021