IQNA

An Gudanar Da Tarukan Maulidin Imam Zaman (AJ) A Kasar Canada

Bangaren al’adu, an gudanar da taron maulidin Imam zaman amincin Allah ya tabbata a gare shi ya gagauta bayyanarsa a birnin Tronto fadar mulkin kasar Canada wanda karamin ofishin jakadancin jamhuriyar muslunci ta Iran ya dauki nauyin shiryawa da gudanarwa tare da halartar malamai da masana daga cikin musulmin kasar.

Kmafanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na bangaren hulda da jama’a na karamnin ofishin jakadancin Iran cewa, an gudanar da taron maulidin Imam zaman amincin Allah ya tabbata a gare shi ya gagauta bayyanarsa a birnin Tronto fadar mulkin kasar Canada wanda karamin ofishin jakadancin jamhuriyar muslunci ta Iran ya dauki nauyin shiryawa da gudanarwa tare da halartar malamai da masana daga cikin musulmin kasar ko kuma wadanda suke zaune a cikinta.

Kasar Canada dai na daga cikin kasashen da suke nuna matukar adawa da addinin muslunci amma duk da haka musulmi suna yin iyakacin kokarinsu wajen ganin sun gudanar da harkokinsu na addini duk kuwa da matsin lamba daga mahukunta da kuma al’ummomin kasar.

A jiya an gudanar da taron maulidin Imam zaman amincin Allah ya tabbata a gare shi ya gagauta bayyanarsa a birnin Tronto fadar mulkin kasar Canada wanda karamin ofishin jakadancin jamhuriyar muslunci ta Iran ya dauki nauyin shiryawa da gudanarwa tare da halartar malamai da masana daga cikin musulmin kasar da ma wasu wadanda suka zo domin gudanar da wasu ayyuka nasu na musamman.

1045919