IQNA

Taron Addini Da dare A Bangladesh

11:37 - July 09, 2012
Lambar Labari: 2364133
Bangaren siyasa da zamantakewa"an gudanar da wani taro a daren sha biyar ga watan Sha'aban na addini kuma ya samu halartar musulmin wannan kasa kuma wannan na nuni da yadda addinin musulunci ya samu yaduwa da kara kutsa wa a wannan yanki na Indiya ta hanyar Iraniyawa kuma a ranar sha biyar ga watan tir na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in da daya ne aka gudanar da wannan taron.



Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin da suka shafi Kur'ani mai tsarki a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; an gudanar da wani taro a daren sha biyar ga watan Sha'aban na addini kuma ya samu halartar musulmin wannan kasa kuma wannan na nuni da yadda addinin musulunci ya samu yaduwa da kara kutsa wa a wannan yanki na Indiya ta hanyar Iraniyawa kuma a ranar sha biyar ga watan tir na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in da daya ne aka gudanar da wannan taron.A daidai irin wannan lokaci da kuma irin wannan rana mai albarka ta ranar sha biyar ga watan sha'aban musulmi a ko ina a fadin duniya suna gudanar da irin wannan taro na addinin musulunci da kuma shagulgula na addini da kuma harkokin da suke da dangantaka da addinin musulunci . To irin wannan taro na ranar sha biyar ga watan sha'aban a kasar ta Bangladesh an gudanar das hi ne a masallacin baitul mukarram da sauran masallatai a fadin kasar kuma an samu halartar musulmi da daman gaske.
1046402
captcha