Bangaren kasa da kasa: wasu malamai da shugabannin coci coci uku a lardin Mina Suta na Amerika sun yi watsi fakewa da komitin zartarwa na magajin garin da ke yin a musulmi za su mamaye gari da nuna adawa kan gina masallaci da cewa wannan abin watsi ne kuma suna goyan bayan gina sabon masallaci a guri kuma a ranar sha takwas ga watan tir na shekara ta dubu daya da dari uku da ti'in da daya hijira shamsiya a wani taron day a hada kawunan mabiya addinai daban daban suka bayyana hakan.
Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin da suka shafi Kur'ani mai tsarki a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; wasu malamai da shugabannin coci coci uku a lardin Mina Suta na Amerika sun yi watsi fakewa da komitin zartarwa na magajin garin da ke yin a musulmi za su mamaye gari da nuna adawa kan gina masallaci da cewa wannan abin watsi ne kuma suna goyan bayan gina sabon masallaci a guri kuma a ranar sha takwas ga watan tir na shekara ta dubu daya da dari uku da ti'in da daya hijira shamsiya a wani taron day a hada kawunan mabiya addinai daban daban suka bayyana hakan. Wannan mataki da shugabannin wannan coci suka dauka na nuni da yadda ke akwai fahimtar juna a tsakanin malaman addinai na musulunci da na kiristanci a daidai wannan lokacin da munafikai masu son haddasa fitina da tashin hankali a tsakanin mabiya addinai domin cimma mummunan manufarsu da kuma burinsu .To amma a kullkum a daidai lokacin da makiya ke himmatuwa domin haddasa fitina a tsakanin musulmi da kiristoci Allah yana taimakawa wadannan addinai da ganin bayansu cikin hankali kwance.
1046863