Bangaren kasa da kasa; masu akidar mahdawiya sun fi maida hankali ne kan abubuwa da suka shafi akida da kuma kokarin wayar da mutane wannan bangare a rubuce rubuce da maganganu da jawabai da suka gabatarwa a maimakon wani bangare da suka shafi ryauwa da lamura nay au da kullum.
Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin da suka shafi Kur'ani mai tsarki a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; masu akidar mahdawiya sun fi maida hankali ne kan abubuwa da suka shafi akida da kuma kokarin wayar da mutane wannan bangare a rubuce rubuce da maganganu da jawabai da suka gabatarwa a maimakon wani bangare da suka shafi ryauwa da lamura nay au da kullum.Hujjatul Islam Yahya Mirzayi mai bincike da nazari da kuma mai bin diddigin abubuwan da suke faruwa a canje canjen da ake fuskanta a yau a kasashen larabawa a ranar sha shidda ga watan Tir na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in da daya hijira shamsiya a lokacin taron kasa da kasa na mahdawiya da aka gudanar a babban zauren gudanar da taron kasa da kasa na gidan radiyo da talbijin na jamhuriyar musulunci ta Iran da ken an birnin Tehran ya bayyana hakan a cikin wani jawabi day a gabatar.
1046543