IQNA

Ci Gaba Da Kokarin Murkushe Masu Zanga-Zanga A Bahrain

11:35 - July 09, 2012
Lambar Labari: 2364144
Bangaren kasa da kasa: sojojin da ke kokarin kare gwamnatin Al Khalifa a Bahrain a ranar sha sidda ga watan Tir na shekara ta dubu daya da dari uku da tsi'in da daya hijira shamsiya sun kai wa masu gudanar da zanga zanga a garin Sar na wannan kasa hari a ci gaba da ganin sun murkushe duk wata zanga zanga da al'ummar kasar za su gudanar.

Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin da suka shafi Kur'ani mai tsarki a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; sojojin da ke kokarin kare gwamnatin Al Khalifa a Bahrain a ranar sha sidda ga watan Tir na shekara ta dubu daya da dari uku da tsi'in da daya hijira shamsiya sun kai wa masu gudanar da zanga zanga a garin Sar na wannan kasa hari a ci gaba da ganin sun murkushe duk wata zanga zanga da al'ummar kasar za su gudanar.
1046779

captcha