Bangaren kasa da kasa, kafofin yada labarai na kasashen musulmi bas u yada gasar karatu da hadar kur’ani mai tsarki da ake gudanarwa akasar Malazia a mataki na duniya kamar yadda ya kamata ba duk kuwa da cewa a halin yanzu it ace gasar da tafi kowace gasa jimawa a cikin tarihin gasar kur’ani a kasashen musulmi.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo cewa, Akbar Khaksari ya bayyana cewa kafofin yada labarai na kasashen musulmi bas u yada gasar karatu da hadar kur’ani mai tsarki da ake gudanarwa akasar Malazia a mataki na duniya kamar yadda ya kamata ba duk kuwa da cewa a halin yanzu it ace gasar da tafi kowace gasa jimawa a cikin tarihin gasar kur’ani a kasashen musulmi na duniya baki daya.
Bayanin ya ci gaba da cewa kafofin yada labarai a wasu lokuta sukan yi kasa a gwiwa wajen watsa labarai da dumi-duminsu, domin kuwa labarin da ake bukatar watsa shi a lokacin da yake faruwa yafi tasiri fiye da jinsa bayan lokacin da ya wuce, haka lamarin yake a sha’anin gasa mai saurare yana son ya san halin daka e ciki kowane lokaci.
Ya ce hakikanin gaskiya kafofin yada labarai na kasashen musulmi bas u yada gasar karatu da hadar kur’ani mai tsarki da ake gudanarwa akasar Malazia a mataki na duniya kamar yadda ya kamata ba duk kuwa da cewa a halin yanzu it ace gasar da tafi kowace gasa jimawa a cikin tarihin gasar kur’ani a kasashen musulmi kamar dai yadda kowa ya sani.
1051745