Bangaren siyasa da zamantakewa, kotun manyan laifuka ta duniya bat a amince da wanke tsohon kwamnadan sarbiyawa Kardich ba kan zargin da ake yi kansa na tafka ayyukan yaki kan al'ummar musulmin Bosnia kamar dai yadda majiyoyin kotun suka tabbatar bayan gurfanar das hi kan wannan zargi duk kuwa da kkarin da wasu kashen yammacin turai suke yi kan hakan.
Kmafanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo cewa, yanzu haka dai kotun manyan laifuka ta duniya bat a amince da wanke tsohon kwamnadan sarbiyawa Kardich ba kan zargin da ake yi kansa na tafka ayyukan yaki kan al'ummar musulmin Bosnia kamar dai yadda majiyoyin kotun suka tabbatar bayan gurfanar das hi kan wannan zargi duk kuwa da kkarin da wasu kashen yammacin turai suke yi kan hakan kamar yadda suka taimaka masa wajen aikata laifin.
A wani labarin kuma an gudanar da taron sake bizne wasu gaawawwaki na mutanen da suka rasa rayukansu a lokacin yakin da aka yi fama da shi a kasar Bosnia a cikin shekara ta alif dari tara da casein da biyar kuma tuni aka kammala janazar a garin da aka rufe su kamar dai yadda ma'aikatar harkokin cikin gida ta kasar ta sanar.
Kotun manyan laifuka ta duniya bat a amince da wanke tsohon kwamnadan sarbiyawa Kardich ba kan zargin da ake yi kansa na tafka ayyukan yaki kan al'ummar musulmin Bosnia kamar dai yadda majiyoyin kotun suka tabbatar bayan gurfanar das hi kan wannan zargi duk kuwa da kkarin da wasu kashen yammacin turai suke yi kan hakan kasantuwar cewa su ne suka kasance tare das hi wajen tafka laifin a lokacin da yake yin kisan gilla kan musulmi.
1051579