IQNA

An Girmama Mahardata Kur’ani Mai Tsarki Da Suka Nuna Kwazo A Kasar Yeman

18:01 - July 14, 2012
Lambar Labari: 2368184
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da tarukan girmamawa ga mahardata kur’ani mai tsarki da suka nuna kwazo a gasar karatun kur’ani mai tsarki da ak agudanar a kasar Yeamn a mataki na kasa da kasa tare da halartar wakilan cibiyoyin kur’ani nan kasar da ma wasu daga kasashen musulmi da na larabawa.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na newsyeman cewa an gudanar da tarukan girmamawa ga mahardata kur’ani mai tsarki da suka nuna kwazo a gasar karatun kur’ani mai tsarki da ak agudanar a kasar Yeamn a mataki na kasa da kasa tare da halartar wakilan cibiyoyin kur’ani nan kasar da ma wasu daga kasashen musulmi da na larabawa na yankin gabas ta tsakiya da arewacin nahiyar Afirka.
Tsohon shugaban kungiyar kasashen larbawa Ams Musa kuma tsohon ministan harkokin wajen kasar Masar ya bayyana ziyarar shugaban kasar Masar Muhammad Mursi zuwa Tehran a matsayin wanda zai kara bunkasa dangantaka tsakanin kasashen biyu bayan lalacewar dangantaka tsakanin kasashen biyu na fiye da shekaru 30.
Amr Musa ya bayyana nawa gidan Television na Al-alam a jiya cewa a lokacin da yake rike da kujerar Ministan harkokin wajen kasar Masar ya yi kokarin kyautata dangantakar kasarsa da Iran amma gwamnatin kama karma wacce take biyayya ga kasar Amurka a lokacin ta ki bada goyon baya ga kokarinsa.
A cikin wata tattaunawa ta wayar tarko a karon farko tsakanin shuwagabannin kasashen Iran da Masar, Dr. Mahmood Ahamadee Najad na kasar Iran ya gayyaci Muhammad Mursi zuwa taron kungiyar kasashen yan ba ruwammu karo na 16 wanda za'a gudanar a Tehran daga ranakun 26-31 ga watan Agusta mai zuwa.

1050288



captcha