IQNA

Wakilin Kasar Iran A Gasar Kur’ani Ta Malazia Ya Nuna Kwazo

18:00 - July 14, 2012
Lambar Labari: 2368185
Bangaren kasa da kasa, wanda yake wakiltar Iran a gasar karatun kur’ani mai tysarki a bangaren tilawa ta tangimi ya nuna kwazo matuka kamar yadda hakan ya kara zaburar da sauran takwarorinsa na wasu kasshen da suke cikin gasar domin su ga cewa ba a bar su a bay aba a lokacin gasar.
Kmafanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo cewa, wasu daga cikin mahalartar gasar kur’ani ta Malazia sun yi ammanar cewa wanda yake wakiltar Iran a gasar karatun kur’ani mai tysarki a bangaren tilawa ta tangimi ya nuna kwazo matuka kamar yadda hakan ya kara zaburar da sauran takwarorinsa na wasu kasshen da suke cikin gasar domin su ga cewa ba a bar su a bay aba a lokacin gasar ta kasa da kasa.
Shugaban na Iran ya bayyana hakan ne a wata ganawar da ya yi da shugaban majalisar kasar Siriya Muhammad Jihad Al-Laham wanda ya kawo ziyarar aiki nan Iran, inda yayin da ya ke bayyana cewar tana hanyar rugujewa gaba daya ne sannan kuma makiyan al'ummar nan suna kokari ne wajen sun tseratar da ita daga wannan matsala da take fuskanta shugaban na Iran ya bayyana rashin jin dadinsa kan yadda wasu gwamnatocin yankin nan suka gafala daga hakan da kuma fadawa tarkon abokan gaba da yaudararsu wai da jin cewa za su iya kare su da tabbatar da su a kan karagar mulki don haka suke ci gaba da kulla alakarsu da.
Har ila yau kuma yayin da ya koma kan abubuwan da ke faruwa a yanki gabas ta tsakiya musamman a kasar Siriya, shugaba Ahmadinejad yace Amurka tana kokarin kare manufofinta ne kawai amma babu abin da ya dame ta da halin da al'ummomi suke ciki, alhali kuwa hakki ne na dukkanin al'ummomi su zaba wa kansu makomarsu, don haka bai kamata su bari wasu su zo daga waje su tsara musu abin da za su yi ba.
Kasashen yammaci dai musamman Amurka suna ganin tsaron na cikin hatsarin gaske sakamakon irin sauye-sauyen da aka samu kuma ake ci gaba da samu a wannan yankin, don haka suke iyakacin kokarinsu wajen su tsamar da n daga wanann hatsari ta kasantuwa da suke fuskanta. Daga cikin hanyoyin da suke bi don cimma wannan manufar sun hada har da kokari wajen mallake wadannan yunkurin neman sauyin da suka kunno kai da kuma kawar da su daga manufofinsu na asali. Hakan ne ma ya sanya su haifar da fitinun da ke faruwa a kasar Siriya da sunan goyon bayan bukatar al'ummar kasar na neman sauyi.
1051538
captcha