IQNA

An Tarjama Kur’ani Mai Tsarki tare da Raba Shi Ga Musulmin Kasar Faransa Kyauta

17:41 - July 15, 2012
Lambar Labari: 2369084
Bnagaren kasa da kasa, an buga tare da raba kwafin kur’ani mai tsarki mai tarin yawa ga mabiya addinin muslunci a kasar Faransa a wani mataki na fara shirin tarbar watan Ramadan mai alfarma wanda ake sa ran shigarsa a ranar juma’a mai zuwa a mafi yawan kasashen duniya musamman an larabawan yankin gabas ta tsakiya.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gzio na Almanakh cewa an buga tare da raba kwafin kur’ani mai tsarki mai tarin yawa ga mabiya addinin muslunci a kasar Faransa a wani mataki na fara shirin tarbar watan Ramadan mai alfarma wanda ake sa ran shigarsa a ranar juma’a mai zuwa a mafi yawan kasashen duniya musamman an larabawan yankin gabas ta tsakiya kamar dai yadda majiyoyin gwamnatocinsu suka bayyana.
Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana cewar kasashen yammaci ba su fahimci cewa ta hanyar sanya wa Iran takunkumi suna kara wa al'ummar kasar karfin gwuiwa ne wajen fada da duk wata barazana a kansu kamar yadda suka yi shekaru talatin da wani abin da suka wuce ba.
Jagoran ya bayyana hakan ne a lokacin ganawarsa da mahalarta taro na farko na kasa da kasa kan mata da farkawa ta Musulunci da ke faruwa da aka gudanar a Tehran inda ya ce tsaron shekaru talatin din da suka gabata al'ummar Iran sun tsaya kyam wajen fuskantar duk wani takuri daga makiya ta hanyar sadaukar rayuwarsu da dukiyoyin da ababen kaunarsu, wanda hakan ne ya sanya a halin yanzu Iran ta zamanto mai karfi sama da yadda take a da.
Yayin da ya koma kan rawar da mata suke takawa wajen ciyar da al'umma gaba da kuma farkar da al'umma, Jagoran ya ce rawar da suke takawa din rawa ce mai muhimmanci yana mai cewa duk wani yunkurin neman sauyi da mata suka shigo cikinsa to kuwa zai yi nasara.
1052612



captcha