IQNA

Saka wasu Daga Cikin Samfurin Tarjamar Kur'ani Mai Tsarki A Taron Baje Kolin Kur'ani

11:05 - July 18, 2012
Lambar Labari: 2371624
Bangaren kasa da kasa, an saka wasu daga cikin samfurin sabuwar tarjamar kur'ani mai tsarki a taron baje kolin kur'ai mai tsarki na duniya da aka bude a daren jiya a birnin Tehran fadar mulkin jamhuriyar musulunci ta Iran a matsayin wani mataki na kama hanyar fitar da tarjama a cikin harsunan duniya da sabon tsari.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na bangaren yada labaransa abirnin Tehran cewa, an saka wasu daga cikin samfurin sabuwar tarjamar kur'ani mai tsarki a taron baje kolin kur'ai mai tsarki na duniya da aka bude a daren jiya a birnin Tehran fadar mulkin jamhuriyar musulunci ta Iran a matsayin wani mataki na kama hanyar fitar da tarjama a cikin harsunan duniya da sabon tsari da zai amfanar da al'ummomin duniya.

Wannan dais hi ne karo na ashirin da ake gudanar da wannan bababn baje kolin kur'ani mai tsarki tare da halartar cibiyoyi daga kasashen duniya daban-daban, musamman na musulmi da na larabawa da ske da sha'awar bayyana abubuwan da suke yi dangane da ci gaban kur'ani mai tsarki a mataki na kas ada kasa, domin amfanar musulmi a duk inda suke, duk kuwa da cewa ana gudanar da taron ne sau daya a kowace shekara.

Bayanan sun ce an saka wasu daga cikin samfurin sabuwar tarjamar kur'ani mai tsarki a taron baje kolin kur'ai mai tsarki na duniya da aka bude a daren jiya a birnin Tehran fadar mulkin jamhuriyar musulunci ta Iran a matsayin wani mataki na kama hanyar fitar da tarjama a cikin harsunan duniya da sabon tsari wanda shi ne irinsa na farko a tarjamar kur'ani d ake gudanarwa a duniya.

1055879




captcha