Bangaren fikira da ilimi, an gudanar da wani zaman taro na mata musulmi kan azumin watan Ramadanm da yadfda za a karbe a cikin kasahen musulmi da kuma matsayinsa a zamantakewarsu bisa koyawea ta addinin muslunci kamar dai yadda masu shirya gudanar da zaman taron.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo cewa, an gudanar da wani zaman taro na mata musulmi kan azumin watan Ramadanm da yadfda za a karbe a cikin kasahen musulmi da kuma matsayinsa a zamantakewarsu bisa koyawea ta addinin muslunci kamar dai yadda masu shirya gudanar da zaman taron na jiya.
Kungiyar Tarayyar Afirka ta yi Allah wadai ta kashe dan majalisar dokokin kasar Somaliya kuma tsohon minista Muhammad Abdunnur Garweyne a wani hari da aka kai a birnin Mogadishu a jiya, jamian yan sandan kasar Somaliya da shedun gani da ido sun sheda faruwar wannan taaddanci. Kungiyar Al-Shabab ta sanar da cewa ita ta kai wannan harin da ya sanadiyar Muhammad Abdunnur Garweyne.
A cikin wata sanarwar da ta fitar a jiya Tarayyar Afirkan ta yi kakkausar suka kan hare-haren kungiyar Al-Shabab musamman na jiya, tana mai cewa abin takaici, a kusan shiga watan Ramalana a ce wata kungiyar tana kokarin hana alummar kasar kwanciyar hankalin da suke fatarsa.
A wani gefe kuma kamfanin dillancin labarin kasar China Xinhua ya ce Tarayyar Afirka ta bayyana goyon bayanta ga Palasdinawa dangane da niman kafa kasarsu mai cikakken yanci.
1055375