Bangaren kasa da kasa, an gudanar da wani zaman taro kan muhimamncin karatun kur’ani mai tsarki a cikin watan Ramadan mai alfarma kamar dai yadda ya kasance shi ne wata da aka safkar da littafin mai tsarki wanda yake shiryarwa zuwa ga sahihin tafarki na Allah madaukakin sarki.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa ya nakalto daga shafin sadawa na yanar gzio nan a bangaren yada labarabnsa a nahiyar cewa, yanzu haka dai an gudanar da wani zaman taro kan muhimamncin karatun kur’ani mai tsarki a cikin watan Ramadan mai alfarma kamar dai yadda ya kasance shi ne wata da aka safkar da littafin mai tsarki wanda yake shiryarwa zuwa ga sahihin tafarki na Allah madaukakin sarki kamamr yadda ya bayyana shi.
Byanain ya ci gaba da cewa wannan zaman taro yana da matukar muhimamnci ga mahalrta domin kuwa malaman addini gami da masu bayar da horo kann karatun kur’ani mai atsarki a makarantu daban-daban na kasar sun samu halaratr taron, wanda kuma shi ne karo na farko da aka gudanar da irinsa akasar ta Turkiya.
Rahoton dai ya tabbatar da cewa an gudanar da wani zaman taro kan muhimamncin karatun kur’ani mai tsarki a cikin watan Ramadan mai alfarma kamar dai yadda ya kasance shi ne wata da aka safkar da littafin mai tsarki wanda yake shiryarwa zuwa ga sahihin tafarki na Allah madaukakin sarki a cikin wannan littafi.
1055490