IQNA

Gudanar Da Taro Na Bayar Da Horo Kan ilmomin Musulunci A Mauritania

Bangaren fikira da ilimi, ana ci gaba da gudanar da wani zaman taro na bayar da horo kan harkokin ilimi a bababn dakin gudanar da taruka na birnin nUwakshout fadar mu;kin kasar tare da halartar malamai da kuma masana daga sassa na kasar da ma wasu kasashen ketare da suke da dangatka da harkokin al’adu da ilimi.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa ya nakalato daga shafin sadarwa na yanar gizo cewa ana ci gaba da gudanar da wani zaman taro na bayar da horo kan harkokin ilimi a bababn dakin gudanar da taruka na birnin Nowakshout fadar mu;kin kasar tare da halartar malamai da kuma masana daga sassa na kasar da ma wasu kasashen ketare da suke da dangatka da harkokin al’adu da ilimi na kasar.
A jiya ne sakatariyar harkokin wajen kasar Amurka nton ta gana da shugaban kasar Masar Muhammad Mursi a ziyarar aiki da take gudanarwa a kasar ta Masar, wadda irinta ce ta farko da ta kai kasar tun bayan zaben Mursi a matsayin sabon shugaban kasar a cikin watan Yunin da ya gabata.
Jim kadan bayan ganawar da ta gudana tsakaninta da sabon shugaban kasar ta Masar, H. Clinton ta gudanar da taron amnema labarai tare da takwaranta na kasar Masar Muhammad Amru, inda ta bayyana cewa ganawarta da Muhammad Mursi ta yi armashi matuka, ta ce manufar ziyarar tata dai ita ce nuna cikakken goyon bayan Amurka ga tsarin demokradiyya a kasar Masar, wadda ta kasance sakamako ne na sadukantarwar da al'ummar kasar suka yi.
Wani babban jami'i a ma'aikatar harkokin wajen kasar Amurka ya fadi cewa daga cikin muhimamn abubuwan da Clinton take zantawa da jami'an kasar Masar kansu, akwai batun yarjejeniyar zaman lafiya da haramtacciyar kasar Isra'ila, wadda Masar ita ce kasa ta farko a cikin kasashen larabawa da fara rattaba hannu kan irin wannan yarjeneiya tare da gwamnatin yahudawan Sahyuniya a cikin shekara ta 1979, a lokacin mulkin Anwar Sadat, wanda hakan ya fuskanci kakkausar suka daga a'ummar Masar da ma sauran al'ummomin larabawa da na musulmi a duniya, kuma har inda yau take Masar na nan daram kan wannan yarjejeniya.
Amurka dai ta kasance babbar kawa ga Masar a lokacin mulkin hambararren shugaban kasar Masar Husni Mubarak, kuma ita ce kan gaba wajen taimaka masa domin murkushe masu adawa da mulkinsa har tsawon shekaru 32, daga cikin wadanda Husni Mubarak ya gasa musu a hannun kuwa hard a 'yan kungiyar 'yan uwa muuslmi wadda Muhammad Mursi da ta tsayar da Muhammad Mursi takarar shugabancin kasa, lamarin da ya sanya masana kallon ziyarar ta H. Clinton a matsayin wani munafunci na siyasar Amurka.
1055586