Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da shari’ar wasu daga cikin na hannun damar tsohon jagoran kasar Libya Mu’ammar Gaddafi wanda yan ta’adda tare da taimakon klasashen yammacin turai suka yi masa kisan gilla a cikin wata Agustan shekara ta dubu biyu da goma sha daya a garin Sirt mahaifarsa.
Kmafanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo cewa, an fara gudanar da shari’ar wasu daga cikin na hannun damar tsohon jagoran kasar Libya Mu’ammar Gaddafi wanda yan ta’adda tare da taimakon klasashen yammacin turai suka yi masa kisan gilla a cikin wata Agustan shekara ta dubu biyu da goma sha daya a garin Sirt mahaifarsa, lamarin da ya fuskanci kakausar suka da Allahawadai daga kasashen duniya, musamman masu yancin siyasa.
Hambararren shugaban kasar Tunisiya da ya ke gudun hijira a Saudiyya ya ce a shirye ya ke ya mika kudaden ajiyarsa a Bankin Swiss ga gwamnatin kasarsa, luayen da ya ke baiwa Zainul Abidin Bin Ali kariya Akram Azuzi ya fitar da wani bayani da a cikin ya ce: Wanda na ke wakilta ya bayyana cewa a shirye ya ke ya mika dukkanin kudaden da ake cewa yana da su a Bankin swiss ga gwamnatin Tunisiya."
Azuzi ya kara da cewa yanzu haka yana tattaunawa da jakadan kasar Swissland da ke Lebanon da kuma bayyanawa ma'aikatar harkokin wajen swissland din abinda wasikar ta kunsa."
Shugaban kasar swissland Marzuqi ya yabawa gwamnatin Swisslanda wacce ya ce tana cikin na gaba-gaba da su ka bayyana cewa a shirye su ke su mikawa gwamnatin Tunisiya kudaden da hambararren shugaban ya ke ajiyarsu a bankunata.
1055588