IQNA

An Nuna Kwafin Littafin Nahjul Balagha Da Aka Tarjama a Cikin Harsuna 20

11:07 - July 25, 2012
Lambar Labari: 2377065
Bangaren kasa da kasa, an nuna kwafin littafin nahjul balagha da aka tarjama a cikin harsuna ashirin na duniya a wajen taron baje kolin kur'ani mai tsarki karo na 20 da ake gudanarwa yanzu haka bababn masallacin juma' an abirnin Tehran kamar dai yaka sba gudanarwa a kowace shekara.

Kamfanin dilalncin labaran iqna ya ahabrat cewa ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo, cewa a jiya an nuna kwafin littafin nahjul balagha da aka tarjama a cikin harsuna ashirin na duniya a wajen taron baje kolin kur'ani mai tsarki karo na 20 da ake gudanarwa yanzu haka bababn masallacin juma' an abirnin Tehran kamar dai yaka sba gudanarwa a kowace shekara a cikin watan Ramadan mai alfarma.

Muhamamd Mahdi Akili shugaban bangaren njahjul balagha a taron baje kolin ya bayyana a cikin wata zantawa da ta hada shi da kamfanin dilalncin labaran iqna cewa, an saka litatfai da suke da dangantaka da nahjul balagha guda 1033, da suka hada da tarjamarsa acikin harsuna, da kuma wasu wadanda aka yi sharhinsa da dai sauransu, lamarin da ya samu karbuwa matuka daga mahalarta taron na baje koli.

Ya ce an nuna kwafin littafin nahjul balagha da aka tarjama a cikin harsuna ashirin na duniya a wajen taron baje kolin kur'ani mai tsarki karo na ashirin da ake gudanarwa yanzu haka bababn masallacin juma'an birnin Tehran kamar dai yaka sba gudanarwa a kowace shekara, a wani mataki da ke nuni da gagarumin ci gaban da ake samu ta wannan fuska.

1061767


captcha