Bangaren kasa da kasa, an bayyana kyawawan dabiu a matsayin bababn abin da ke yin tasiri fiye da komai wajen isar dasakon addini ga sauran mutane domin kuwa hakan yana da cikin cikin hanyoyi na hikima da wa'azi kyakywa wanda aka umurci manzon Allah tsira da amincin su tabbata a gare shi da ya yi kira ta hanyar yin amfani das u.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarat cewa ya nakalto daga bangaren yada labaransa na birnin Tehran cewa, a wajen taron baje kolin kur'ani tsohon jakadan jamhuriyr muslunci ta Iran a Birtaniya ya bayyana cewa, kyawawan dabiu a matsayin bababn abin da ke yin tasiri fiye da komai wajen isar dasakon addini ga sauran mutane domin kuwa hakan yana da cikin cikin hanyoyi na hikima da wa'azi kyakywa wanda aka umurci manzon Allah tsira da amincin su tabbata a gare shi da ya yi kira ta hanyar yin amfani da su a lokacin yakle yin kira zuwa ga addinin madaukakin sarki.
Jakadan ya kara da cewa, a lokacin mai isar da sako ya lizimci aikata a bin da Allah ya umurce da kuma kaurace ma duk abin da Allah ya yi hani ya kyautata dabiu da halayyarsa acikin mutane, to ko shkaka babu abin da yake nufin iusar musu das hi zai ggarumin tasiri, domin kuwa a lokacin da mutum yake kira zuwa ga wani abu to aga bin da yake kira a cikin aikinsa, maimakon fadar haan kawai a fatar baki.
Tsohon jakadan bayyana kyawawan dabiu a matsayin bababn abin da ke yin tasiri fiye da komai wajen isar dasakon addini ga sauran mutane domin kuwa hakan yana da cikin cikin hanyoyi na hikima da wa'azi kyakywa wanda aka umurci manzon Allah tsira da amincin su tabbata a gare shi da ya yi kira ta hanyar yin amfani da su, kamar yadda hakan ya tabbata a cikin tarihinsa mai albarka.
1061750