IQNA

Shekara Biyu Kenan Da Kame Limamin msallacin Ihsa Da Ke Gabacin Saudiyya

11:06 - July 25, 2012
Lambar Labari: 2377075
Bangaren kasa da kasa, an cika shekaru biyu da kame babban malami kuma limami a massalcin aimmatul bakia da ke garin Ihsa a kasar Saudiyya wanda gwamnatin wahabiyawan kasar ta kames hi saboda dailai na siyasa da kuma kallonsa da take a matsayin wani bababn hadari da zai iya jawo rushewata matukar dai ya ci gaba da magana.

Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na rasid cewa, ya zuwa yanzu an cika shekaru biyu da kame babban malami kuma limami a massalcin aimmatul bakia da ke garin Ihsa a kasar Saudiyya wanda gwamnatin wahabiyawan kasar ta kames hi saboda dailai na siyasa da kuma kallonsa da take a matsayin wani bababn hadari da zai iya jawo rushewata matukar dai ya ci gaba da magana a tsakain al'ummar kasar.

Gwamnatin wahabiyawan Saudiyya dai a halin yanzu ta zama it ace babbar mai kare manufofin yahudawan sahyuniya a yankin gabas ta tsakiya baki daya, kamar yadda kasar Qatar take biye mata baya wajen aiwatar da wannan manufa da nufin danne sauran al'ummomi, ta yadda Amurka da haramtacciyar kasar Isra'ila za su zama su ne suke da karfi a yankin baki daya.

A jiya ne aka cika shekaru biyu da kame babban malami kuma limami a massalcin aimmatul bakia da ke garin Ihsa a kasar Saudiyya wanda gwamnatin wahabiyawan kasar ta kames hi saboda dailai na siyasa da kuma kallonsa da take a matsayin wani bababn hadari da zai iya jawo rushewata matukar dai ya ci gaba da magana da take isa ga al'umma a gabaci ko a yammacin kasar, duk hakan hana masarautar wahabiyan tana ganinsa amatsayin aggagrumin hadari gar eta.

1061416




captcha