IQNA

Tarayyar Turai Ta Yi Suka Kan Yadda Ake Keta Alfarmar Mjuslmi A Cikin Nahiyar Turai

19:36 - July 27, 2012
Lambar Labari: 2378433
Bnagaren kasa da kasa, tarayyar turai ta yi kakkausar suka kan cin zarafin musulmi da keta alfarmarsu da ake yi a cikin nahiyar wanda hakan ya yi hananun riga da dukkanin kaidoji da doko na duniya ya kuma kunyata masu dawar kare hakkokin tsiraru a nahiyar.
Kmafanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na levif, cewa tarayyar turai ta yi kakkausar suka kan cin zarafin musulmi da keta alfarmarsu da ake yi a cikin nahiyar wanda hakan ya yi hananun riga da dukkanin kaidoji da doko na duniya ya kuma kunyata masu dawar kare hakkokin tsiraru a nahiyar wanda kuma musulmi a halin yanzu su ne na biyu a nahiyar bayan mabiya addinin kirista.
Za a gudanar da gasar karatu da hardar kur’ani mai tsarki ta kasa a Amurka wadda mabiya addinin muslunci da suke zaune a kasar za su gudanar a babban ginin cibiyar muslunci da ke birnin Washington fadar mulkin kasar ta Amurka, wadda akasarin mazauna cikinta mabiya addinin kirista ne.
adadin masallatai ya karu da kashi 74 cikin dari a kasar Amurka kamar dai yadda wani rahoto ya nuna wanda kungiyar jama’at Iman ta watsa a yau da ke cewa wannan adadi ya karu ne a cikin shekaru goma da suka gabata har zuwa karshen shekara ta 2011.
A cikin shekara ta 2000 masallatan da suke fadin kasar amurka a cikin dukkanin jahohi hamsin na kasar adadin bai wuce 1209 ba, amma ya zuwa shekara ta dubu biyu da goma sha daya adadin ya karu kashi saba’in da hudu idan aka kwatanta da wancan adadin, in da ya kai masallatai 2106 a cikin jahohi hamsin na kasar. 1062231
captcha