IQNA

Kimanin Kasashe 45 Ne Suke Da Shirin Halartar Gasar Kur’ani Ta Kasar Algeria

15:30 - July 30, 2012
Lambar Labari: 2381073
Bangaren kasa da kasa, ministan ama;aikatr kula da harkokin addinia kasar Algeria ya bayyana cewa ya zuwa kimanin kasashe arba’in da biyar suke da niyar halartar gasar karatu da hardar kur’ani mai tsarki da a za a gudanar a kasar a cikin wannan na Ramadan.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na jaridar Nahar yaum cewa, ministan ama;aikatr kula da harkokin addinia kasar Algeria ya bayyana cewa ya zuwa kimanin kasashe arba’in da biyar suke da niyar halartar gasar karatu da hardar kur’ani mai tsarki da a za a gudanar a kasar a cikin wannan na Ramadan mai alfarma.
Bayanin ya ci gaba da cewa wannan gasa za a gudanar da ita ne aranar ashirin ga wannan wata mai alfarma har zuwa karshen watan, kuma dag akarshe za bayar da kyautuka ga wadanda suka nuna kwao kama daga mataki na daya zuwa biyu da kuma na uku a dukkanin bangarorin gasar, kamar dai yaddac ministan ya tabbatar ga manema labaraia cikin zantawar da ta hada shi da su.
Miinistan ama;aikatr kula da harkokin addinia kasar Algeria ya bayyana cewa ya zuwa kimanin kasashe arba’in da biyar suke da niyar halartar gasar karatu da hardar kur’ani mai tsarki da a za a gudanar a kasar a cikin wannan na Ramadan mai alfarma kamar dai yadda aka saba akowace shekara.
1064936


captcha