IQNA

Makarancin Kur’ani Mai Tsarki Na Kasar Ya Taka Rawa A gasar Kur’ani A Dubai

14:10 - July 31, 2012
Lambar Labari: 2382107
Bangaren kasa da kasa, mahardacin kur’ani mai tsarki dan kasar Iraki ya taka rawa a gasar da aka gudanar a birnin Dubai babbar cibiyar kasuwanci ta kasar hadaddiyar daular larabawa da ta samu halartar wakilan kasashen musulmi da na larabawa kamar dai yadda masu shirya gasar suka fada.
Kamfanin diallcnin labaran iqna ya habarta cewa ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na WAM cewa, Samir Kusaibi mahardacin kur’ani mai tsarki dan kasar Iraki ya taka rawa a gasar da aka gudanar a birnin Dubai babbar cibiyar kasuwanci ta kasar hadaddiyar daular larabawa da ta samu halartar wakilan kasashen musulmi da na larabawa kamar dai yadda masu shirya gasar suka fada ga maema labarai.
Wannan gasa dai ta kwashe tsawo shekaru kimanin goma ana gudanar da ita kuma ana bayar da kyautuka ga wadanda suka kwazo musamman, duk kuwa da cewa akwai kyautuka na bai daya da ake bayarwaga dukaknin wadanda suka halarci gasar daga kasashen ketare da kuma na cikin gida, amma wadfanda suka zo na matakai na daya da nbiyu zuwa na uku a dukkanin bangarorin gasar suna da kyutuka na musamman.
Kusaibi mahardacin kur’ani mai tsarki dan kasar Iraki ya taka rawa a gasar da aka gudanar a birnin Dubai babbar cibiyar kasuwanci ta kasar hadaddiyar daular larabawa da ta samu halartar wakilan kasashen musulmi da na larabawa kamar dai yadda masu shirya gasar suka fada ga sauran kafofin yada labarai.
1066040
captcha