IQNA

Malazia Tana Kokarin Zama Kasa Ta Biyu Wajen Buga Kur'ani A Duniya

9:27 - August 01, 2012
Lambar Labari: 2382653
Bangaren kasa da kasa, kasar mlazia na shirin ganin ta zama kasa ta biyu a duniya wajen buga kwafin kur'ani mai tsarki tare da raba a shi a cikin kasashen musulmi da na larabawa da ma saurian kasashen dab a na musulmi musamman a yankin Asia ta gabas da kuma ta kudu.

Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na Bernama, cewa kasar mlazia na shirin ganin ta zama kasa ta biyu a duniya wajen buga kwafin kur'ani mai tsarki tare da raba a shi a cikin kasashen musulmi da na larabawa da ma saurian kasashen dab a na musulmi musamman a yankin Asia ta gabas da kuma ta kudu da kuma yankin gabas ta tsakiya.

Kasr Malazia dai a halin yanzu it ace kasa ta biyu wajen buga kur'ani idan aka yi la'akari da yawan kwafi-kwafi da ake bugawa aduniya, duk kuwa da cewa hakan bai zama a hukumance ba, amma bisa ga kokarin da mahukuntan kasar suke yi ta wannan fuska da wuya idan ba it ace za ta ci gaba da zama ta biyu a duniya bayan Saudiya ba, duk kuwa da cewa ba it ace kasar da tafi yawan musulmi a duniya ba.

Bayanin y ace kasar mlazia na shirin ganin ta zama kasa ta biyu a duniya wajen buga kwafin kur'ani mai tsarki tare da raba a shi a cikin kasashen musulmi da na larabawa da ma saurian kasashen dab a na musulmi musamman a yankin Asia ta gabas da kuma ta kudu da asu sauran yankuna daban-daban.

1067415








captcha