IQNA

Jami’an Tsaron Kasar Bahrain Sun Kai farmaki Kan Masu Neman Sauyi

15:12 - August 03, 2012
Lambar Labari: 2384147
Bangaren kasa da kasa, a ci gaba da yunkurin da mahukuntan kasar Bahrain suke domin ganin cewa sun hana gudanar da duk wani gangami ko yunkuri na samun yanci da sulhu a kasar a daren jiya dakarun kasar da na kasar Saudiyya ke mara ma baya sun kaddamar da farmaki kan yankuna da dama kan gidajen mutane fararen hula domin murkushe da firgita su.
Kmafanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na tashar talabijin din Al-alam, cewa a ci gaba da yunkurin da mahukuntan kasar Bahrain suke domin ganin cewa sun hana gudanar da duk wani gangami ko yunkuri na samun yanci da sulhu a kasar a daren jiya dakarun kasar da na kasar Saudiyya ke mara ma baya sun kaddamar da farmaki kan yankuna da dama kan gidajen mutane fararen hula domin murkushe da firgita su da kuma cin zarafinsu.
Kasar Saudiyya dai ita kan gaba wajen taimakon masarautar kasar Bahrain domin ganin cewa ba a samu sauyi a kasar ba, domin kuwa yin haka zai baiwa suran muatnen da ke cikin kasashen yankin musamman a masaratar whabiya da ke Saudioyya da ke kuma Kuwait da sauransu damar mikewa domin neman hakkokinsu da aka haramta musu a matsayinsu an yan kasa tsawon shekaru.
Rahotanni sun tabbatar cawa a ci gaba da yunkurin da mahukuntan kasar Bahrain suke domin ganin cewa sun hana gudanar da duk wani gangami ko yunkuri na samun yanci da sulhu a kasar a daren jiya dakarun kasar da na kasar Saudiyya ke mara ma baya sun kaddamar da farmaki kan yankuna da dama kan gidajen mutane fararen hula domin murkushe da firgita su babu gaira babu sabar. 1069409
captcha