Bangaren kasa da kasa, ana ci gaba da gudanar da gasar karatu da hardar kur’ani mai tsarkki ta birnin Dubai a kasar hadaddiyar daular larabawa a mataki na kusa da na karshe inda klasashe bakawai suke karawa da juna domin kaiwa ga matakin da zai ba su damar karawa a mataki na karshen gasar baki daya.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa ya nakalto daga shafoin sadarwa na yanar gizo na kamfanin dilalncin labaran wam, cewa ana ci gaba da gudanar da gasar karatu da hardar kur’ani mai tsarkki ta birnin Dubai a kasar hadaddiyar daular larabawa a mataki na kusa da na karshe inda klasashe bakawai suke karawa da juna domin kaiwa ga matakin da zai ba su damar karawa a mataki na karshen gasar baki daya, dag anan kuma sai a bayar da kyautuika ga wadanda suka nuna kwazo.
An kasa gasar ne zuwa kira’a da kuma harda, kamar yadda bangaren kira yke da fannoni na salon karatu biyu wato rerwa abin da aka fi sani da tangimi, sai kuma na kai tsaye wanda aka fi sani da tartili, kamar yadda ake yin la’akari da yadda makaranta suke fitar haruffan da kiyaye kaidojin karatunsu, wanda hakan yana daga cikin abubuwan da ke yin la’akari da su wajen daukar matakai.
Yanzu haka dai ana ci gaba da gudanar da gasar karatu da hardar kur’ani mai tsarkki ta birnin Dubai a kasar hadaddiyar daular larabawa a mataki na kusa da na karshe inda klasashe bakawai suke karawa da juna domin kaiwa ga matakin da zai ba su damar karawa a mataki na karshen gasar baki daya, kamar yadda aka saba yi a kowace shekara.
1069453