IQNA

Radio Kur’ani Ya Fara Gudanar Da Shirinsa Kai Tsaye A Kudancin kasar Iraki

15:11 - August 03, 2012
Lambar Labari: 2384150
Bangaren kasa da kasa, radio Iraki ya fara gudanar da shirinsa kai tsaye a yankunan da kekudancin kasar Iraki a cikin wannan wata na ramadan mai alfama ta hanyar saka karatuka da kuma dukkanin shirin da suke da dangantaka da kur’ani mia tsarki kamar tafsiri kira da dai sauaransu.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo, cewa radio Iraki ya fara gudanar da shirinsa kai tsaye a yankunan da kekudancin kasar Iraki a cikin wannan wata na ramadan mai alfama ta hanyar saka karatuka da kuma dukkanin shirin da suke da dangantaka da kur’ani mia tsarki kamar tafsiri kira da dai sauaransu inda ake kallon hakan a matsin wani babban ci gaba ta wannan fuska.
An bayyana dalilan da suka sanya aka dage taron fadakr musulmi da kuma batun palastinu a taron baje kolin kur’ani mai tsarki na kasa da kasa da ke gudana a karo na ashirin da cewa bangaren hulda da jama’a na taron ne ba su bayar cikken hadin kai da ake bukata ba domin gudanar da taron kamar yadda akasar da shiya shi.
Gamayyar kungiyoyin farar hula a kasashe musulmi ta WEA ta fitar da wani bayani da a cikinsa ta yi kakkausar suka da yin Allawadai da keta alfarmar kur’ani mai tsarki da wani mtum mai kiran kansa kirista ya yi a kasar Amurka da sunan fadar albarkacin baki ko bayyana ra’ayi wanda gwamnatin Amurka da sauran gwamnatocin kasashen turai ba su uffan a kansa ba.
1069478

captcha