Bangaren kasa da kasa, bababr manufar haifar da fitina acikin kasar Bahrain ita kawar da duk wata kima ta addinin muslunci kasantuwar kasar daya daga cikin kasashen musulmi wadanda akasarinsu mabiya tafarkin iyalan gidan manzon Allah ne da suke da ruhin addini da kuma fatan ganin ganin cewa sun yi aiki da koyarsa.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na jaridar Al-intiqad ta kasar Lebanon, cewa bababr manufar haifar da fitina acikin kasar Bahrain ita kawar da duk wata kima ta addinin muslunci kasantuwar kasar daya daga cikin kasashen musulmi wadanda akasarinsu mabiya tafarkin iyalan gidan manzon Allah ne da suke da ruhin addini da kuma fatan ganin cewa sun yi aiki da koyarsa kamar yadda Allah ya yi umurni.
Kasar Amurka ta kasance daya daga cikin manyan kasashen duniya ta suka tsaya kai da fata wajen halasta ayyukan ta’addancin da mahukuntan kasar Bahrain da na wahabiyawan Saudiyya suke aiwatarwa kan fararen hula masu neman sauyi na siyasa da canji na demokradiyya a cikin kasashensu, wanda ko shakka babu hakan shi ne babban abin ya kara tona asirin munafukai daga cikin kasashen larabawa.
Bayanin ya kara da cewa bababr manufar haifar da fitina acikin kasar Bahrain ita kawar da duk wata kima ta addinin muslunci kasantuwar kasar daya daga cikin kasashen musulmi wadanda akasarinsu mabiya tafarkin iyalan gidan manzon Allah ne da suke da ruhin addini da kuma fatan ganin ganin cewa sun yi aiki da koyawarsa ta hakika. 1070189