Bangaren kasa da kasa, daya dag acikin matasa da suka karbi addinin muslunci a kasar Amurka ya bayyana cewa ya zama wajibi a dauki matakan da suka dace na sanar da matasa addinin muslunci da kuma abin da yake koyar da dan adam da hakan ya hada su kansu matasan musulmi da kuma matasa daga wasu addinai.
Kamfanin dilalcnin labaran iqna ya habarta cewa ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na bangaren yada labaransa na cikin gida, cewa day adaga cikin mahalrta taron baje kolin kur’ani mai tsarki na kasa da kasa kuma sabon muslunta daya dag acikin matasa da suka karbi addinin muslunci a kasar Amurka ya bayyana cewa ya zama wajibi a dauki matakan da suka dace na sanar da matasa addinin muslunci da kuma abin da yake koyar da dan adam da hakan ya hada su kansu matasan musulmi da kuma matasa daga wasu addinai, domin kuwa a cewarsa akoda yaushe matasa su ne kasin bayan kowane lamari idan suka karbe shi.
Ya ci gaba da cewa yanzu haka kwai lamurra da dama da ya kamata matasan su samu masaniya kansu dangane da addini, wanda ko shakka babu yadda ake yada farfaganda kan addinin muslunci a cikin kasashne turai yana da mummunan tasiri kan yadda ake karkatar da fahimtarsu dangane da addinin nmuslunci da kuma koyarwarsa, kuma aiki ne da ya rataya kan masana musulmi su wayar da kan matasan.
Daya dag acikin matasa da suka karbi addinin muslunci a kasar Amurka ya bayyana cewa ya zama wajibi a dauki matakan da suka dace na sanar da matasa addinin muslunci da kuma abin da yake koyar da dan adam da hakan ya hada su kansu matasan musulmi da kuma matasa daga wasu addinai wadanda ba na muslunci ba. 1070827