IQNA

Masu Kallon Tashar Talabijin Din Alkauthar Sun Karu Matuka A Cikin Ramadan

17:15 - August 06, 2012
Lambar Labari: 2387020
Bangaren kasa da kasa, tashar talabijin din Alkausar da ke watsa shirye-shiryaenta daga birnin Tehran fadar mulkin jamuriyar muslunci ta Iran tana watsa shirin da ke kayatar da mutane masu kallon tashar a dukkanin sassa na duniyar musulmi kamar yadda ta ke mayar da hankali ga shiri na addini domin amfanin musulmi.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo, cewa tashar talabijin din Alkausar da ke watsa shirye-shiryaenta daga birnin Tehran fadar mulkin jamuriyar muslunci ta Iran tana watsa shirin da ke kayatar da mutane masu kallon tashar a dukkanin sassa na duniyar musulmi kamar yadda ta ke mayar da hankali ga shiri na addini domin amfanin musulmi na duniya baki daya.
Wasu yan bindiga wadanda har yanzun ba’a san ko suwaye ba sun kashe jami’an tsaro masu gadin kan iyakokin kasar Masar da HKI a yankin Sinaa guda 16 suka kuma raunata wasu da dama a jiya lahadi. Shugaban kasar Masar Muhammad Mursi ya kira taron gaggawa tare da majalisar tsron kasar jim kadan bayan harin don don tattauna batun. Wani bayanin da ya fito daga ofishin shugaban ya kara da cewa gwamnatin kasar Masar ba zata kyale wannan lamarin ya wuce ba tare da daukan matakan da suka dace ba. Kungiyar gwagwarmaya ta Hamas a kasar Palsdinu ma, ta bayyana cewa kungiyar bata da hannu a cikin wannan harin kuma ta toshe dukkan ramukka masu shigowa yankin don hana wadanda suke da hannu kan kisan shigowa yankin.
A bangaren HKI kuma, gwamnatin haramtacciyar kasar ta bayyana cewa daya daga cikin motoci 2 da suka kai harin ta tashi da bom a lokacinda take tsallakawa zuwa yankin gaza sannan sojojin yahudawan sun cilla roka kan dayar . A shekarar bara ce dai mutanen kasar Masar suka yi bori wanda ya kawo karshen gwamnatin Mubarak mai samun goyon bayan HKI na tsawon shekaru talatin.
1066015





captcha