IQNA

Dole Ne A Yi La’akari Da Yanayin Makaranta Da ba Na kasashen Musulmi Ba

17:15 - August 06, 2012
Lambar Labari: 2387025
Bangaren kasa da kasa, bisa la’akari da cewa wasu daga cikin makaranta da maharata da suke halartar gasar karatun kur’ani a cikin kasashen musulmi wasunsu ab suna rayua ba ne a cikin kasashen musumi bil hasali ma wasunsu suna turai ne inda babu muhimman abubuwan da suke bukata na karfafa su kamar yadda lamarin yake acikin kasashen musulmi.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarat cewa,a zantawar da ta hada shi da daya daga cikin masana kan harkokin bincike kan kur’ani kuma makaranci mahardaci daga jami’ar Holland, Ali Jawad ya bayyana cewa bisa la’akari da cewa wasu daga cikin makaranta da maharata da suke halartar gasar karatun kur’ani a cikin kasashen musulmi wasunsu ab suna rayua ba ne a cikin kasashen musumi bil hasali ma wasunsu suna turai ne inda babu muhimman abubuwan da suke bukata na karfafa su kamar yadda lamarin yake a cikin kasashen musulmi da suke samun dukkanin abubuwan da uke bukata domin hakan.
Daga cikin lamurran da suka dau hankulan a cikin makon har da ganawar da Jagoran juyin juya halin Musulunci yayi da makaranta da mahaddata Alkur'ani mai girma a ranar farko ta watan Ramalana inda ya yi magana kan halin da al'ummar musulmi na kasar Myammar suke ciki. Wani lamarin kuma da ya dau hankula shi ne nasarar da Iran ta samu na samar da wasu magunguna hark ala 7 masu maganin cututtuka masu rikitarwa da wahalar magani. Wani batun kuma da shi ne bayanan da suka kara fitowa dangane da mutanen da suke da hannu cikin kisan gillan da aka yi wa masanan nukiliyan Iran.
Wani batun da ya dau hankalin kuma yake ci gaba da daukan hankali shi ne mayar da martanin da Iran ta yi dangane da zargin da HKI tayi mata na hannu cikin harin da aka kai wa wasu 'yan yawon shakatawa da HKIn a kasar Bulgariya. Wadannan suna daga cikin muhimman al'amurran da suka dau hankula cikin makon sai a biyo mu sannu a hankali don jin karin haske kansu da ma wasunsu gwargwadon lokaci.
1068517


captcha