Bangaren kasa da kasa, an yaba da makarancin kur'ani mai tsarki dan kasar Italia day a halarci gasar da ake gudanarwa a birnin Dubai babbar cibiyar kasuwancin kasar hadaddiyar daular larabawa wanda ya nuna kwazo matuka a dare na goma sha daya na gasar.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na bangaren yada labaransa a yankin gabas ta tsakiya, cewa an yaba da makarancin kur'ani mai tsarki dan kasar Italia day a halarci gasar da ake gudanarwa a birnin Dubai babbar cibiyar kasuwancin kasar hadaddiyar daular larabawa wanda ya nuna kwazo matuka a dare na goma sha daya na gasar, kamar dai yadda dukkanin mahalarta suka nuna gamsuwa da hakan.
Wannan gasar karatu da harder kur'ani mai tsarki da ahalin yanzu take gudana a kasar hadaddiyar daular larabawa tana daga cikin masu matukar muhimamnci irinta da ake gudanarwa, kuma yanzu haka ana shirin kaiwa ga mataki na kusa da na karshe, inda za a fitar da wadanda za su kara daga karshe, za su samu kyautuka da ak aware domin bayar da musamman ga wadanda suka nuna kwazo matuka, kamar dai yadda aka saba yi a kowace shekara.
Bayanin y ace hakika dukaknin mahalarta taron gasar sun yaba da makarancin kur'ani mai tsarki dan kasar Italia day a halarci gasar da ake gudanarwa a birnin Dubai babbar cibiyar kasuwancin kasar hadaddiyar daular larabawa wanda ya nuna kwazo matuka a dare na goma sha daya na gasar.
1072912