IQNA

Ana Shirin Samar Da Wani Babban Kamfani Na Kayan Abin Jelly Na Halal A malazia

12:16 - August 08, 2012
Lambar Labari: 2388329
Bangaren kasa da kasa, ana shirin gina wani babban kamfani da zai rika samar da kayyakin abincin Jelly na halal a kasar Malazia wanda gwamnatin kasar za ta bayar da gagagrumar gudunmawa acikin aikin da ake ganin cewa yana da matukar alfanu ta kowace fuska ga shirin samar da abinci nah ala a kasar.

Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarat cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo recruiter, cewa ana shirin gina wani babban kamfani da zai rika samar da kayyakin abincin Jelly na halal a kasar Malazia wanda gwamnatin kasar za ta bayar da gagagrumar gudunmawa acikin aikin da ake ganin cewa yana da matukar alfanu ta kowace fuska ga shirin samar da abinci na halal a kasar wadda dama ita ce ta samar da shirin.

Daga cikin muhimman ayyukan da kasar ta yi a hukumance hard a samar da bankin muslunci wannan babban banki na muslunci dai yana samun karbuwa a cikin kasashen musulmi da dama, gami da ma wasu daga cikin kasashen da gwamnatocinsu da tsarinsu ban a addinin muslunci ba ne, da hakan ya hada wasu daga cikin kasashen kudancin Asia da kuma gabacinta, da kuma wasu daga cikin kasashen nahiyar Afirka, kasantuwar cewa bankin bas hi da tsari na bayar da kudin ruwa kamar yadda sauran bankuna suke yi bias tsarinsu na duniya wanda ake yin amfani das hi.

Ana shirin gina wani babban kamfani da zai rika samar da kayyakin abincin Jelly na halal a kasar Malazia wanda gwamnatin kasar za ta bayar da gagagrumar gudunmawa acikin aikin da ake ganin cewa yana da matukar alfanu ta kowace fuska ga shirin samar da abinci na halal a kasar wadda dama ita ce ta samar da shirin mai amfani ga musulmi.

1073168



captcha