Bangaren kasa da kasa, an nuna cikakken bayani kan wani shafi na yanar gizo day a shafi bayanai kan Imam Ali Alhadi (AS) a taron baje kolin kur'ani na kasa da kasa da ke gudana yanzu haka brnin Tehran na jamhuriyar muslunci tare da halartar wakilan cibiyoyin addini da kuma madaba'antu da ske buga kayyakin da suka shafi kur'ani.
Kamfanin dilalncin labaran Iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga bangaren yada labaransa, cewa an nuna cikakken bayani kan wani shafi na yanar gizo day a shafi bayanai kan Imam Ali Alhadi (AS) a taron baje kolin kur'ani na kasa da kasa da ke gudana yanzu haka brnin Tehran na jamhuriyar muslunci tare da halartar wakilan cibiyoyin addini da kuma madaba'antu da ske buga kayyakin da suka shafi kur'ani mai tsarki.
Bayanin ya ci gaba da cewa wannan taron baje ya samu karbuwa fiye da yadda aka za to a lokacin da aka fara gudanr das hi a shekaru ashiri 20 da suka gabata a wani karamin wuri da ke samun halartar mutane kadan a alokacin, wanda kuma ya zuwa yanzu ci gaba da hakan ya samu lunka matuka, kamar dai yadda masu halartar daga kasashen ketare suke bayyanawa.
Bayanin ya ce an nuna cikakken bayani kan shafin ne na yanar gizo da ya shafi bayanai kan Imam Ali Alhadi (AS) a taron baje kolin kur'ani na kasa da kasa da ke gudana yanzu haka brnin Tehran na jamhuriyar muslunci ta Iran tare da halartar wakilan cibiyoyin addini da kuma madaba'antu da ske buga kayyakin da suka shafi kur'ani, da nufin kara fito da abubuwa da suka shafi wannan babban waliyin Allah madaukakin sarki a dukaknin bangarorin rayuwarsa mai albarka.
1073557