IQNA

A Daren Yau Ne Za Kammala Gasar Karatun Kur’ani Ta Birnin Dubai

13:54 - August 09, 2012
Lambar Labari: 2389056
Bangaren kasa da kasa, a daren yau ne za a kammala gasar karatun kur’ani mai tsarki da ake gudanarwa a mataki na kasa da kasa a birtnin Dubai bababcibiyar kasuwanci ta kasar hadaddiyar daular larawaba da aka kwashe kimanin makonni biyu ana gudanarwa.
Kamfanin diallncin labaran iqna ya habarta cewa ya naalto daga shafin sadarwa na yanar gizo, cewa a daren yau ne za a kammala gasar karatun kur’ani mai tsarki da ake gudanarwa a mataki na kasa da kasa a birtnin Dubai bababcibiyar kasuwanci ta kasar hadaddiyar daular larawaba da aka kwashe kimanin makonni biyu ana gudanarwa tare da halartar makaranta daga sassa na kasashen musulmi da larabawa.
A bangare guda kuma an yi kira da a hukunta jami'an gwamnatin kasar Bahrain saboda take hakkin bil'adama da su ke yi. Babban sakataren kungiyar likitoci masu kula da majiyyata a asibiti na kasar Bahrain Ibrahim al-Damastany ya fada wa tashar elbijin din al'alam a yau lahamis cewa: Jami'an gwamnatin kasar ne masu bada umarnin a azabtar da mutanen da ake kamawa da kuma take hakkin bil'adama da ake yi, saboda haka wajibi ne a ayyana kotun da za ta hukunta su.
Al-Damastany ya yi watsi da kama wasu tsirarun jami'an tsaro da aka yi a kasar da sunan cewa za a yi musu shari'ar ta ke hannkin bil'adama wanda ya zama wasan kwaikwayo alhali shugabannin kasar ne manyan masu laifi. Jami'in kiwon lafiyar ta Bahrain ya kuma bayyana yadda jami'an tsaro su ke cin zarafin likitocin da su ke taimakawa wadanda aka jikkata a wurin zanga-zanga.
1073635








captcha