IQNA

Wani Makaranci Daga Ukraine Ya Halarci Gasar Karatun Kur’ani Ta Kasar Masar

17:59 - August 09, 2012
Lambar Labari: 2389115
Bangaren kur’ani, makarancin kur’ani mai tsarki dan kasar Ukraine ya halarci gasar karatun kur’ani mai tsarki ta kasar Masar wadda jami’ar Azhar ta dauki nauyin shiryawa da gudanarwa wanda kuma ya nuna matukar gamsuwarsa dangne da yadda gasar take gudana.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo, cewa makarancin kur’ani mai tsarki dan kasar Ukraine ya halarci gasar karatun kur’ani mai tsarki ta kasar Masar wadda jami’ar Azhar ta dauki nauyin shiryawa da gudanarwa wanda kuma ya nuna matukar gamsuwarsa dangne da yadda gasar take gudana a cikin wannan lokaci.
a daren yau ne za a kammala gasar karatun kur’ani mai tsarki da ake gudanarwa a mataki na kasa da kasa a birtnin Dubai bababcibiyar kasuwanci ta kasar hadaddiyar daular larawaba da aka kwashe kimanin makonni biyu ana gudanarwa tare da halartar makaranta daga sassa na kasashen musulmi da larabawa.
A bangare guda kuma an yi kira da a hukunta jami'an gwamnatin kasar Bahrain saboda take hakkin bil'adama da su ke yi. Babban sakataren kungiyar likitoci masu kula da majiyyata a asibiti na kasar Bahrain Ibrahim al-Damastany ya fada wa tashar elbijin din al'alam a yau lahamis cewa: Jami'an gwamnatin kasar ne masu bada umarnin a azabtar da mutanen da ake kamawa da kuma take hakkin bil'adama da ake yi, saboda haka wajibi ne a ayyana kotun da za ta hukunta su.
Al-Damastany ya yi watsi da kama wasu tsirarun jami'an tsaro da aka yi a kasar da sunan cewa za a yi musu shari'ar ta ke hannkin bil'adama wanda ya zama wasan kwaikwayo alhali shugabannin kasar ne manyan masu laifi. Jami'in kiwon lafiyar ta Bahrain ya kuma bayyana yadda jami'an tsaro su ke cin zarafin likitocin da su ke taimakawa wadanda aka jikkata.
1073723


captcha