IQNA

Cibiyar Bunkasa Al’adun Muslunci Ta faransa Na Bikatar Taimakon Kudade Daga Musulmi

14:38 - August 11, 2012
Lambar Labari: 2390241
Bangaren kasa da kasa, cibiyar bunkasa al’adu da ilimin muslunci ta kasar faransa tana jiran samun taimako daga musulmin kasar dangane da ayyukan da take gudanarwa na kara yada ilmomin musunci a kasar bayan samun cikakken goyon baya daga kungiyoyin musulmin kasar.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na kamfanin dilalncin labaran kasar Faransa na AFP, cewa cibiyar bunkasa al’adu da ilimin muslunci ta kasar faransa tana jiran samun taimako daga musulmin kasar dangane da ayyukan da take gudanarwa na kara yada ilmomin musunci a kasar bayan samun cikakken goyon baya daga kungiyoyin musulmin kasar wadda day ace daga cikin kasashen yammacin turai.
Babbar cibiyar mabiya addinin muslunci ta Tauhid da ke da babban ofishin a birnin Paris tan adaukar nauyin shirya taron buda baki ga mabiya addinin muslunci da suke zaune a cikin birnin kamar dai yadda bangaren hulda da jama’a na cibiyar ya sanar a cikin wani bayani da ta fitar ta hanyar yanar gizo.
Wannan cibiya dai tana cikin uhimman cibiyoyi na mabiya addinin muslunci da suke gudanar da ayyukansu a kasar faransa da nufin kara fadada fahimtar mutanen kasar dangane da addinin muslunci, da kuma yi was u kansu musulmin hannunka mai sanda kan addininsu kasantuwar suna rayuwa a cikin wata kasa da babu ruant da addinin musucnci kuma, al’ummarta suna fada da shi.
1074991








captcha