IQNA

An Mayar Da Hankali A Bnagaren Bincike Na Jami’a Kan Ilmomin Kur’ani

22:50 - August 12, 2012
Lambar Labari: 2391256
Bangaren zamantakewa, an mayar da hankali kan bincike kan ilmomin kur’ani mai tsarki a wani zaman taro da aka gudanar kan hanyoyin bincike na jami’a wanda ya samu halartar masana daga bangarori na jami’oi da kuma wasu cibiyoyin addinin muslunci da suke gudanar da nazari a wannan bangare.
Kmafanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo, cewa an mayar da hankali kan bincike kan ilmomin kur’ani mai tsarki a wani zaman taro da aka gudanar kan hanyoyin bincike na jami’a wanda ya samu halartar masana daga bangarori na jami’oi da kuma wasu cibiyoyin addinin muslunci da suke gudanar da nazari a wannan bangare bincike.

Ana shirin fara gudanar da wani zaman taro kan nuna tsananin kyamar da ake yi a cikin kasashen yammacin turai ga mabiya addinin musulunci tare da mayar da su saniyar ware a cikin dukaknin harkokin kasashensu saboda addininsu wanda kuma hakan ya fi tsananta ne akasashen da suke raya cewa suna kare hakkokin bil adama.
Wannan zaman taro dai zai gudana ne a birnin Arhos na kasar Danmark, kuma zai samu halartar masana daga sassa daban-daban na kasar wadanda suke da masaniya kan irin mumman tasirin da ke tatatre da nuna adawa da wani jinsi ana al’umma, kodai saboda kabilarsa ko kuma addinansa, inda za agabatar da jawabai na wayar da kai da fadakarwa.
Ko shakka babu gudanar da wannan zaman taro kan nuna tsananin kyamar da ake yi a cikin kasashen yammacin turai ga mabiya addinin musulunci tare da mayar da su saniyar ware a cikin dukaknin harkokin kasashensu saboda addininsu, yana da matukar muhimamnci musamman ga wadanda ba su da masaniya kan addinin muslunci da kuma koyarwarsa.
1076209










































captcha