Bangaren kasa da kasa, wani daya daga cikin mutanen kasarFaransa da suka karbi addinin Musulunci ya halarci taron baje kolin kur’ani mai tsarki na kasa da kasa da ake gudanarwa yanzu haka a birnin Tehran tare da halartar cibiyoyin Musulunci daga kasashen musulmi da na larabawa.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa yanakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na Bunu, cewa wani daya daga cikin mutanen kasarFaransa da suka karbi addinin Musulunci ya halarci taron baje kolin kur’ani mai tsarki na kasa da kasa da ake gudanarwa yanzu haka a birnin Tehran tare da halartar cibiyoyin Musulunci daga kasashen musulmi da na larabawa da ma wasu kasashen nahiyar Asia.
Daya daga cikin manyan jami’an jamhuriyar muslunci ta ta halarci wurin taron baje kolin kur’ani ta yi kira da a fadada fikirar nan ta fadakar al’ummar musulmi zuwa fadakar yan adamataka tsakanin mutane domin kuwa kur’ani mai tsarki ya zo ne domin shiryar da dukkanin mutane baki daya saboda haka duk wata rahma da take tatatre da alk’r'ani tana shafar mutane ne da suke rauwa a doron kasa kamar dai yadda hakan yake a cikin littafin mai tsarki.
Daya daga cikin mutanen kasarFaransa da suka karbi addinin Musulunci ya halarci taron baje kolin kur’ani mai tsarki na kasa da kasa da ake gudanarwa yanzu haka a birnin Tehran tare da halartar cibiyoyin Musulunci daga kasashen musulmi da na larabawa da ma wasu kasashen nahiyar Asia da ma wasu kasashe na daban.
1076996