IQNA

Taron Raya Daren Lailatun Qadr A yankunan gabacin Kasar Saudiyya

14:31 - August 13, 2012
Lambar Labari: 2391997
Bangaren kasa da kasa, dubban mazauna yankunan gabacin kasar Saudiyya da suka hada da Awamiyya sun gudanar da tarukan daren lailatul qadr kamar yadda suka saba gudanarwa a kowace shekara duk kuwa da irin amtsin lambar da ake yi musu da kuma hana su gudanar da irin wadannan taruka na addini.
Kamfanin dilalcnin labaran iqna ya habarta cewa ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na rasid, cewa dubban mazauna yankunan gabacin kasar Saudiyya da suka hada da Awamiyya sun gudanar da tarukan daren lailatul qadr kamar yadda suka saba gudanarwa a kowace shekara duk kuwa da irin amtsin lambar da ake yi musu da kuma hana su gudanar da irin wadannan taruka na addini daidai dafahimtarsu.
Yankin na gabacin kasar Saudiyya dais hi ne yankin da yafi sauran yankunan kasar yawan mabia tafarkin iyalan gidan manzon Allah, duk kuwa da cewa shi ne yankin da kasar take takama da shi wajen hako arzikin danyen manfetur da iskar gas amma kuma shi ne yankin da ya fi kowane yanki a kasar fama da matsaloli na karancin kayyakin more rayuwa, da kuma rashin yanci an siyasa ga kuma rashin adalci na zamantakewa daga mahuntan Ali-saud.
Dubban mazauna yankunan gabacin kasar Saudiyya da suka hada da Awamiyya sun gudanar da tarukan daren lailatul qadr kamar yadda suka saba gudanarwa a kowace shekara duk kuwa da irin amtsin lambar da ake yi musu da kuma hana su gudanar da irin wadannan taruka na addini daidai da fahimtarsu kamar dai yadda ya zo a cikin bayanin.
1076814




captcha