IQNA

An Sanar Da Ranakun Idin Muslunci A Matsayin Ranakun Hutu A Birnin Hamburg

20:15 - August 16, 2012
Lambar Labari: 2394520
Bangaren kasa da kasa, an sanae da ranakun idin muslunci a matsayin ranakun hutu a birnin Hamburg na kasar Jamus kasantuwar wannan birni yana da yawan msuulmi da suke zune a cikinsa wanda hakan ne ya sanya mahukuntan birnin amincewa da shawar da aka gabatar musu kan wannan batu.
Kmafanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin yanar gizo na lematin, cewa an sanae da ranakun idin muslunci a matsayin ranakun hutu a birnin Hamburg na kasar Jamus kasantuwar wannan birni yana da yawan msuulmi da suke zune a cikinsa wanda hakan ne ya sanya mahukuntan birnin amincewa da shawar da aka gabatar musu kan wannan batu na hutu a ranakun idin musulunci.
Ofishin shugaban kasar Tunisia ya fitar da wani bayani da acikinsa yake bayyana cewa yin wasu kalamai na keta alfarmar addinin muslunci ba shi ne ma’anar fadin albarkacin baki ba kamar yadda wasu suka dauka kuma suke amfani da wannan damar domin cin zarafin musulmi a cikin kasar da ma wajenta.
Baynain ya ce dole kowa ya girmama addinin kowane bangare a cikin dokokin kasar Tunisia, musulmi ba shi da hakkin ya ci zarafin wani saboda shi ba musulmi ba ne, kamar yadda wani wanda ba musulmi ba ba shi da ahhaki ko hurumin cin zarafin muslmi, haka nan kuma ko da musulmin ne ba shi da hakkin ya yi kalaman batunci kan akidar musulmci saboda wasu ra’yoyi nasa, yin hakan ya saba ma kundin tsarin mulki.
A cikin wannan makon ne ofishin shugaban kasar Tunisia ya fitar da wani bayani da acikinsa yake bayyana cewa yin wasu kalamai na keta alfarmar addinin muslunci ba shi ne ma’anar fadin albarkacin baki ba kamar yadda wasu suka dauka.
1079447



















captcha