IQNA

Taron kamfe Kan Gudanar Da Ayyukan Alkhari A Birnin Dubai

17:38 - August 17, 2012
Lambar Labari: 2394990
Bangaren kasa da kasa, ana shirin gudanar da wani taro na kamfe domin zaburar da mutane musamman masu abin hannusu da su shiga gudanar da ayyukan alkhairi musammna alokuta da mutane suka fi bukatuwa zuwa gataimakon inda aka bayyana watan azumin a matsayin lokacin musulmi mabukata suka fi bukatar taimako.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na Wam na kasar hadaddiyar daular larawa, cewa ana shirin gudanar da wani taro na kamfe domin zaburar da mutane musamman masu abin hannusu da su shiga gudanar da ayyukan alkhairi musammna alokuta da mutane suka fi bukatuwa zuwa gataimakon inda aka bayyana watan azumin a matsayin lokacin musulmi mabukata suka fi bukatar taimako daga sauran musulmi.
kafofin yada labarai na kasashen yammacin turai suna taka gagarumar rawa wajen karfafa gwiwar masu akidar cin zarafin musulmi da kuma keta alfarmar musulmi da addinin musulunci a duniya kamar dai yadda muke gani a duniya musamman ma a cikin nahiyar turai.
an watsa labarai masu karo da juna dangane da makomar majalisar ministocin kasar masar karkashin jagorancin fira minitsna Kamal Janzuri wanda masu tsaurin ra’yin kishin islama suke tuhumarsa da kasawa yayin da majalisar sojin kasar ba ta ba shi goyon bayn da yake bukata wajen gudanar da ayyukansa na tafiyar da mulki.
Mambobin majasar dokokin kasar Masar sun yi kira da a safke babban malamin kasar mai bayar da fatawa bayan ya yi tafiya zuwa haramtacciyar kasar Isra’ila ba tare da izinin majalisa da kuma yin shawara da majalisar malaman addinin muslunci ta kasar ba lamarin da ake kallonsa a matsayin wani babban kure da ak tafka.
1079765






















captcha