IQNA

Birnin Iyyu Shi Ne Birni Mafi Yawan Mabiya Addinin Muslunci A kasar Sin

17:38 - August 17, 2012
Lambar Labari: 2394996
Bangaren kasa da kasa, bisa ga sabuwar kididdigar da aka bayar birnin Iyyu shi ne birnin da yafi yawan mabiya addinin musulunci a kasar China duk kuwa da cewaa wasu biranan ma ana samun muusulmi da dama.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na muslim Village, cewa bisa ga sabuwar kididdigar da aka bayar birnin Iyyu shi ne birnin da yafi yawan mabiya addinin musulunci a kasar China duk kuwa da cewa a wasu biranan ma ana samun musulmi da dama kasantuwar cewa kasar ita ce tafi yawan mutane a duniya, amma mafi yawan mutanen kasar suna bin addinin buda ne.
A nasa bangaren jagoran juyin juya halin musulunci a Iran yayi wannan furuci ne jiya litinin yayin da ya gana da praministan kasar ta Iraki Nuri Almaliki, da ya kawo wata ziyara a nan Teheran. Jagoran ya kara da cewa, kokarin da zai taimaka wajen kara tabbatar da karfin magabatan kasar ta Iraki, musamman game da jihadi na kimiya hade da ayukan sake gina kasar, sune za su habbaka matsayin kasar da cimma guri da bukatun al'ummar kasar da ma gwamnatin kasar baki daya. Inda ya nuna cewar irin abubuwan da suka gudana a cikin kasar a yan watannin nan, sun farkar da gwamnati da al'ummar kasar game da irin matsayi da kuma rawar da za su iya takawa a cikin duniyar larabawa da musulmi.
A mahangar jagoran juyyin juyya halin musulumci, fucewar daukacin sojojin kasar Amurka daga kasar Iraki na daga cikin manyan abubuwa masu mahimmanci da suka ja hankali kuma wanda aka yi galaba kansu, da suka biyo bayan namijin kokari da kishin kasar da jama'ar kasar Iraki suka nuna, Sannan, karbar bakoncin taron kungiyar hadin kan larabawa da kasar ta Iraki ta yi ya kara nuna karfin gwamnatin kasar. Ayatullah Ali Khamenei, ya kara da cewa, Wasu bangarori sun yi ta kokarin nuna cewa kasar Iraki, ba ta da wani matsayi a cikin kasashen larabawa, amma bayan taron kungiyar hadin kan kasashen larabawa da ta gudana a Bagdada, kasar Iraki, a yanzu na kan gaba a cikin wannan kungiyar, kuma praministan kasar ke jagorantar ta.

1079645

captcha