IQNA

An Nike Wani Yankin Musulmin Kasar Myanmar Baki Daya

23:14 - August 18, 2012
Lambar Labari: 2395899
Bangaren kasa da kasa, an nike wani yanki mallakin mabiya addinin muslunci a kasar Myanmar sakamakon irin matakan da mahukuntan kasar suka dauka a cikin yan lokutanan na yin kisan gilla a kan mabiya addinin muslunci bisa hujjar cewa kakaninsu ne suka zo kasar daruruwan shekaru da suka gabata.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na Channel 4, cewa an nike wani yanki mallakin mabiya addinin muslunci a kasar Myanmar sakamakon irin matakan da mahukuntan kasar suka dauka a cikin yan lokutanan na yin kisan gilla a kan mabiya addinin muslunci bisa hujjar cewa kakaninsu ne suka zo kasar daruruwan shekaru da suka gabata lamarin da ya fuskanci kakakusar suka daga mutanen kasashen duniya.
Bayanin ya ci gaba da cewa, kasar Jamus na da musulmi da yawansu ya haura miliyan hudu a fadin kasar, saboda haka wannan jami’a ta dauki nauyin bayar da karatu kan muhimman abubuwan da ya kamata masu jagorancin masallatai su koya kafin fara limanci, wanda kuma malaman addinin muslunci ne za su koyar da su a jami’a bisa tsari na karatun digiri.
Gudanar da wani shiri na musamman dangane da bayar da horo ga limaman masallatai na kasar Jamus, wanda jami’ar Snaburg ta kasar za ta dauki nauyin aiwatar da shi tare da hadin gwai da cibiyoyin mabiya addinin muslunci, hakan na da matukar alfanu ga musulmi.
A halin yanzu akwai limaman masallatai sama da dubu takwas a fadin kasar Jmaus, kuma akasarinsu mutanen kasar Turkiya dasuke je kasar daga bangaren gwamnatin Turkiya, wadanda ba su da cikakkiyar masaniya kan harshen jamusanci.

1080823





















captcha