IQNA

Hukumar Kula Da Shafin Facebook Ya Share Shafin Kungiyar Hizbullah

22:45 - August 25, 2012
Lambar Labari: 2398481
Bangaren kasa da kasa, bababn ofishin da ke kula da harkokin shafin sadarwa na facebook ya share shafin kungiyar gwagwarmaya ta hizbullah daga ciin shafukan da ke karkashin kulawarsa domin kada sauran mutane su ga abin da kungiyar take sakawa na wayar da kan al’ummomin duniya dangane ad sharrin yahudawa.
Kmafanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo cewa, bababn ofishin da ke kula da harkokin shafin sadarwa na facebook ya share shafin kungiyar gwagwarmaya ta hizbullah daga ciin shafukan da ke karkashin kulawarsa domin kada sauran mutane su ga abin da kungiyar take sakawa na wayar da kan al’ummomin duniya dangane ad sharrin yahudawan sahynuiya.
Sabon Manzon da Majalisar Dinkin Duniya da kuma Kungiyar Kasashen Larabawa ke shirin turawa zuwa kasar Siriya Lakhdar Brahimi, ya ce ya yi murna da karamcin da aka yi masa ta hanyar nada shi a kan wannan matsayi, to amma kuma yana cikin damuwa da kuma shakku dangane da irin kuncin da ke tattare da aiki da ke gabansa. Brahimi ya bayyana hakan ne a yammacin jiya lokacin da yake ganawa da Babban Magakatarda na Majalisar Dinkin Duniya Ban Ki-Moon a birnin New York kafin ya gana da sauran jakadojin kasashen duniya da ke Majalisar ta Dinkin Duniya.
To sai dai ya ce abu mafi muhimmaci a gare shi shi ne al'ummar kasar Siriya amma ba nuna bangaranci ko kuma son-kai a cikin aikinsa ba. Ita dai gwamnatin kasar Siriya ta bakin mataimakin ministan harkokin wajen kasar Faysal Meqdad, ta ce tuni ta sanar da Majalisar Dinkin Duniya a rubuce cewa, za ta bayar da cikakken hadin-kai ga sabon Manzon nata Lakhdar Brahimi kamar dai yadda ta bai wa wadanda suka gabace shi hadin-kai.
1083653
captcha