IQNA

An Nuna Wani Kwafin Kur’ani Mai Tsarki Da Aka Rubuta Da jimawa A Keshmir

22:44 - August 25, 2012
Lambar Labari: 2398554
Bangaren kasa da kasa, an nuna wani kwafin kur’ani mai tsarki da aka rubuta da jimawa a yankin Keshmir na kasar India wanda ke komawa zuwa ga shekaru kimanin dari takwas da suka gabata kuma an same shi ne tare da tarjama acikin harshen farisanci.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na India today, cewa an nuna wani kwafin kur’ani mai tsarki da aka rubuta da jimawa a yankin Keshmir na kasar India wanda ke komawa zuwa ga shekaru kimanin dari takwas da suka gabata kuma an same shi ne tare da tarjama acikin harshen farisanci kamar dai yadda bayanin ya tabbatar.
Masu neman sauyi a kasar Bahrain sun yi kakkausar suka da yin Allawadai da taron da shugabannin kasashen larabawa suka gudanar a kasar Iraki saboda yadda zaman taron ya kawar da idonsa kan abin da yake faruwa a kasar na cin zarafin fararen hula masu zanga-zangar lumana a fadin kasar ta Bahrain.
Gungun 14 ga watan Fabrairu da ke jagorantar boren neman sauyi a Bahrain, wanda dukkanin bangarori na kasa da kasa suka tabbatar da cewa sama da kashi tamanin cikin dari ne suke gudanar da wannan bore, gungun ya fitar da wani bayani da ya yi kakakusar suka a cikinsa, dangane da yadda wadannan kasashen suke nuna banbanci tsakanin al’ummomin larabawa.
1083796


captcha